Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
score
float32
1.04
1.25
Hausa
stringlengths
1
628
Xhosa
stringlengths
8
500
1.249411
16 Yadda Maryamu ta kasa kunne.
16 Indlela uMariya awayephulaphula ngayo.
1.249242
Domin duk wanda ya tambaya, na'am. kuma wanda ya nẽmi, sami, kuma zuwa ga wanda darkãke, kofa za a bude. ""
Kuba wonke umntu ocelayo, uyazuza; nalowo ufunayo, uyafumana; nalowo unkqonkqozayo, emnyango uya kuvulelwa. ""
1.248744
Kuma a wannan rana kurma za su ji kalmomin littafin, kuma daga duhu da duhu za su gani.
Kuya kuthi ngaloo mini izithulu ziweve amazwi encwadi, amehlo eemfama abone esithokothokweni nasemnyameni.
1.24817
Dukansu kuwa ɗaya ɗaya ne a ƙofar Sulemanu.
Kwaye bonke babekunye kwiVaranda kaSolomon.
1.246785
bala'i sai ta kwana tana yi."
Okulingene imini yobubi balo. "
1.245694
Wanne daga cikin annabawa bai tsananta wa iyayenku ba?
Nguwuphi na kubaprofeti abangazange bamtshutshise ookhokho benu?
1.245191
Babu wani kamarsa a cikin dukan sarakunan Yahuza, ko gabansa ko bayansa.
Kwaye emva kwakhe, kwakungekho namnye ofana naye, kubo bonke ookumkani bakwaYuda, nangaphakathi kwabo babephambi kwakhe.
1.244832
Ta yaya aljannu suka nuna cewa su masu iko ne?
Iidemon zibonise njani ukuba zinamandla?
1.24402
15. wanda ya ba wa kowane iyali a sama da ƙasa suna.
okubizwa ngaye usendo lonke olusemazulwini lolusemhlabeni,
1.242953
Kuma ya aika da shi ta hannun Uriya,
Kwaye wayithumela ngesandla sikaUriya,
1.242004
17 Yawancin bayin Allah a yau ba za su je sama ba.
17 Uninzi lwabakhonzi bakaThixo namhlanje aluzukuya ezulwini.
1.239868
Suna cewa: 'Jehobah ba ya ganinmu.
Athi: 'UYehova akasiboni.
1.239215
Shin, ba ku gane cewa wata rana mu masu imani za su yi hukunci a duniya?
Awuqondi ukuba ngelinye ilanga thina amakholwa siya kugweba ihlabathi?
1.238219
Kuma wannan zai fi muku sharri fiye da kowane irin bala'in da ya same ku, tun daga ƙuruciyar ku har zuwa yanzu. "
Kwaye oku kuya kuba kubi kuwe oko, ngaphezu kobubi bonke ububi kuwe, ukususela ebutsheni bakho kude kube ngoku. "
1.234911
Ga shi, saʼa ta yi kusa, an kuma bashe Ɗan Mutum a hannuwan masu zunubi.
Yabonani, lisondele ilixa lokuba uNyana woMntu anikelwe ezandleni zaboni.
1.234678
"Waɗannan harsuna ne [mutane] suna magana.
"Ezi ziilwimi [abantu] abazithethayo.
1.234621
"Idanunka sun ga gaɓaɓuwan jikina tun ba su cika ba, a cikin littafinka an rubuta dukansu"
"Amehlo akho andibona ndiseyimbumba, yaye zonke iinxalenye zam zazibhalwe phantsi encwadini yakho"
1.234554
Amma idan bai cancanta ba, salamarku za ta komo muku.
Kodwa ukuba ayifanelekile, uxolo lwenu baya kubuyela kuwe.
1.234086
Ka k'i kawota su gaisa da Ummina ko?"
Ngaba anixabisekanga ngaphezu kwazo?'
1.234054
Faɗa mini, shin akwai wani wuri a gidan mahaifinka da zaka kwana??"
Ikho na indawo yokulalisa endlwini kayihlo?"
1.233935
64; Lalle wannan, haƙĩƙa, gaskiya ne, husũmar mutãnen wutã.
[55:43] Lo is Gehenna lowo necala sebenzisa landula!
1.233205
Sai ya ce, "Ina fa zan iya, in ba dai wani ya fassara mini ba?"
Le ndoda yaphendula yathi: "Ngokwenene, ndingakwenza njani oko, ngaphandle kokuba ndikhokelwe nguthile?"
1.233184
15. wanda ya ba wa kowane iyali a sama da ƙasa suna.
ebizwe ngaye yonke imizalwane esemazulwini nesemhlabeni,
1.233096
Ka gabatar da wahalarka ga Ubangiji, Zai kuwa taimake ka, Ba zai bari a ci nasara a kan mutumin kirki ba, faufau.
"Ela kiselwa kyobe padi Yehova, nandi ukakulelanga; kakalekapo moloke kujina, nansha patyetye pene."
1.232642
Sai ya kira ɗaya daga cikin bayin, ya tambaye shi abin da yake faruwa.
Yabizela kuyo esinye kwizicaka, yasibuza ukuba kwenzeka ntoni na.
1.23194
Amma wasu da suke bauta wa gumaka a dā suna ganin cin irin wannan naman ɗaya yake da bauta wa gunki.
Kodwa abanye ababekhe banqula ezo zithixo babevakalelwa kukuba ukutya loo nyama kwakufana nokunqula ezo zithixo.
1.231639
Masu adalci zauna a duniya har abada.
Amalungisa aya kuhlala emhlabeni ngonaphakade.
1.229852
Shin Twitter ya mutu?
Ngaba i-Twitter ifile?
1.228446
Da sunana za su fitar da aljannu.
Egameni lam, baya kukhupha iidemon.
1.228032
Domin, sai ga, Ina sanar da ku wani babban farin ciki, wanda zai zama na dukan mutane.
Kuba, khangela, I mezela uvuyo olukhulu kuwe, oluya kuba kubo bonke abantu.
1.227957
4Za su ga fuskarsa, sunansa kuma zai kasance a goshinsu.
babubone ubuso bakhe, negama lakhe libe semabunzini abo.
1.227073
10Ka sa su zama mulkoki da firistoci ga Allahnmu, Za su yi sarauta a bisa duniya. " (NWT)
Wasenza ookumkani nababingeleli kuye uThixo wethu; Sasiya kuba ngookumkani phezu komhlaba.
1.227038
7. in kuwa har ya ceci Lot, mai adalci, wanda ya damu ainun da ƙazamar rayuwar mutane marasa bin doka;
wamhlangula uLote olilungisa, owacatshukiswa kukuhamba eburheletyweni kwabangenammiselo;
1.22647
Suka ce, "Daga Haran muke."
Bathi bona, Sivela kwaHaran.
1.226295
20 Ka taimaka wa wasu su ƙarfafa bangaskiyarsu.
20 Nceda abanye bomeleze ukholo lwabo.
1.225764
Ya san abin da yake mafi kyau a gare mu.
Nguye okwaziyo okona kulungileyo.
1.224839
"A banza suke ci gaba da yi mini sujada, saboda suna koyar da umarnin mutane kamar koyarwar."
Sindinqulela ilize, kuba sifundisa iimfundiso eziyimiyalelo yabantu."
1.224773
Dā kun yi waɗannan abubuwa, saʼad da rayuwar tana cikin duniya mai wannan hali.
enanifudula nihamba phakathi kwazo nani, okuya nibe nisidla ubomi nikuzo.
1.224583
Ba kuma Adamu aka yaudara ba, matar ce aka yaudara har ta ƙeta umarni" wannan ne dalilin.
Kanjalo akulukuhlwanga Adam; kulukuhlwe umfazi, waba sekugqitheni.
1.224156
4Sai macijin ya ce wa matar: "BA lallai ne ku mutu ba.
Yathi ke inyoka kumfazi: 'Ngokuqinisekileyo anisayi kufa.
1.223803
"Sai ya ce, 'Abokin gāba ne ya yi wannan.'
Wathi kuzo: "Le nto yenziwe lutshaba."
1.223599
Ku juyo, ku juyo daga mugayen hanyoyinku, gama don me za ku mutu, ya mutanen Isra'ila?'
Buyani, buyani ezindleleni zenu ezimbi; niyakufelani nina ndlu yakwa-Israyeli na?'
1.223216
Yana raye ne a waɗannan kwanaki huɗu tare da Allah da kuma mala'iku masu tsarki?
Ngaba ngezo ntsuku zine wayelapho ephila kunye noThixo neengelosi ezingcwele? -
1.221201
Yesu ya annabta cewa: "Wannan bishara kuwa ta mulki za a yi wa'azinta cikin iyakar duniya domin shaida ga dukan al'ummai; sa'annan matuƙa za ta zo.
Wathi: "Ezi ndaba zilungileyo zobukumkani ziya kushunyayelwa kuwo wonke umhlaba omiweyo kube bubungqina kuzo zonke iintlanga; kwandule ke kufike ukuphela." - Mat.
1.221123
Kuma sa'ad da suka ga cewa Allah ya amsa addu'o'insu, hakan ya ƙara ƙarfafa bangaskiyarsu.
Ukholo lwawo lwaya luqina njengoko uThixo ephendula imithandazo yawo.
1.220719
Ta ce, "Ko da yake so ba'a nan yake ba, abune wanda ke faruwa kawai a duk sanda ya so, ga duk wanda ya so, cikin iko da kudurar Allah.
Kwakhona iyaqhubeka, "Ngoko ke unenceba kwathanda ukumenzela lowo inceba, athi ke athandayo amenze lukhuni.
1.220172
29Sai almajiran Yesu suka ce, "Haba, yanzu ne fa kake magana a sarari ba tare da misalai ba.
Bathi kuye abafundi bakhe, Uyabona, ngoku uthetha ngokusekuhleni, akuthethi nto ngakuntsonkotha.
1.220067
18 "Ku tuna da waɗanda suke ja-gora.
18 "Bakhumbuleni abo bakhokelayo."
1.21984
Sai ya kira ɗaya daga cikin bayin, ya tambaye shi abin da yake faruwa.
Wabizela kuye omnye kubakhonzi, wambuza ukuba zingaba ziyini na ezi zinto.
1.218762
Shi ya ke ba wanda ya so duka,
Humruzuku ampendaye.
1.218627
Kuma wannan wutar zata gwada aikin kowanne, game da wane irin ne.
Kwaye lo umlilo uya kuwucikida umsebenzi ngamnye, ukuba luhlobo luni na.
1.218525
Kuma ku tuna da kalmomin Allah: "Kuma wadanda suka yi qoqari ga hanyarMu, lalle za Mu shiryad da su zuwa ga tafarkinMu, lalle Allah Yana tare da masu kyautatawa" (Alkur'ani ta 29:69).
Yaye ukhumbule amazwi ka-Allah: "Nabo bazama kanzima kwiNdaba Yethu, Ngokuqinisekileyo siya kubakhokela kwiindlela zethu, kuba ngokuqinisekileyo u-Allah unabo abakwenza okulungileyo" (Qur'an 29:69).
1.216154
16 Yaya ɗansu ya ji game da hakan?
16 Wavakalelwa njani yena unyana wabo?
1.215682
Ta zauna a San Diego./I zan gan ka a watan Afrilu.
Uhlala eSan Diego. / Ndiza kukubona ngo-Ephreli.
1.215669
Mene ne Yesu yake nufi da ya ce: "Kada fa ku yi alhini"?
Wayethetha ukuthini uYesu xa wayesithi: 'Musani ukuxhala'?
1.215625
""Za san gaskiya kuma, gaskiya kuwa za ta sa ka m.""
Naniya kuyazi inyaniso, yaye inyaniso iya kunikhulula.
1.215057
Har ya koyar da su su kira sunan Allah a cikin addu'o'insu.
Waphinda wabafundisa ukuba balikhankanye igama likaThixo xa bethandaza.
1.214128
duk wannan kuwa saboda begen nan ne ga rai madawwami da Allah ya yi alkawari tun filʼazal, shi wanda ƙarya ba ta a gare shi,
ngethemba lobomi obungunaphakade, awathi uthixo, ongenakuxoka, wabubeka idinga ngaphambi kwamaxesha angunaphakade,
1.214025
Ta yaya ka amfana daga binciken littafin Waƙar Waƙoƙi?
Uzuze njani ngokuhlola incwadi iNgoma kaSolomoni?
1.213863
Ɗalibanka na Littafi Mai Tsarki da Suka Fi Muhimmanci
Ezona Zifundo Zakho ZeBhayibhile Zibalulekileyo
1.213396
To, yaya zaka san idan dangantakarku da Allah yake kewaye da neman fuskarsa maimakon hannunsa kawai?
Uyazi njani ukuba ulwalamano lwakho noThixo lujolise ekufuneni ubuso bakhe endaweni yesandla sakhe nje?
1.212458
17 Amma surukin Musa ya ce, "Abin nan da kake yi ba daidai ba ne.
17 Wathi umkhwe kaMoses kuye: "Ayilungile le ndlela wenza ngayo.
1.212442
6 Ta yaya Ibrahim da iyalinsa suka kasance da bangaskiya sosai?
6 UAbraham nentsapho yakhe benza ntoni ukuze ukholo lwabo luhlale luqinile?
1.212345
Kuma ya sanar da su a cikin dukan abin da ya ji daga wurin Ubangiji a kan Dutsen Sinai.
Wabafundisa zonke izinto awayezivile eNkosini, eNtabeni yeSinayi.
1.212338
4 "Za ka shara'anta su?
4 "Uya kubagweba na?
1.211897
Kuma Yakubu zai dawo ya huta, kuma zai kwarara da kowane kyakkyawan abu.
Kwaye uYakobi uya kubuya aze aphumle, Kwaye uya kumpompoza ngayo yonke into elungileyo.
1.21189
Wannan shi ne talabijin, bayan duk!
Lo ngumabonwakude, emva koko konke!
1.211142
To, yãya zan yi wannan mugunta yi da zunubi da Allahna?"
Njani na ke ukwenza obu senzo embi, ndone kuThixo wam?"
1.210995
cika goma, to, daga gare ka yake.
Kambe ke phakathi kwenu kumi eningamaziyo.
1.210923
Amma Sulemanu, bawanka, bai kira ba.
Kodwa uSolomon, umkhonzi wakho, khange abize.
1.210775
Cheri ta ci gaba da halartan taro.
UCheri waqhubeka esiya kwiintlanganiso.
1.210086
6 Mene ne zai faru da mutanen Allah a wannan lokacin?
6 Kuya kwenzeka ntoni kubantu bakaThixo ngelo xesha?
1.209717
Bayan samun [kwanakin lokuta] na hutu biya a shekara [shekara ta tanadi], Ina so in ɗauki [yawan kwanakin] iznin barin lokaci daga [ranar] zuwa [kwanan wata].
Xa ndifumene [inani leentsuku] zeholide ezihlawulwe kunyaka [unyaka wokubhekisa], ndifuna ukuthatha [inani leentsuku] zekhefu ngaphezu kwexesha ukusuka [ngomhla] ukuya kumhla].
1.209573
Har yanzu suna hidima ta cikakken lokaci a Kenya.
Nangoku basekwinkonzo yexesha elizeleyo eKenya.
1.209523
Dukansu kuwa ɗaya ɗaya ne a ƙofar Sulemanu.
Bonke badibana ngamxhelo mnye e nesezindlu kaSolomon.
1.209391
Ta hakan, Yesu bai bukaci uba ɗan Adam ba.
Ngoko uYesu wayengenayise ongumntu.
1.209307
amma a kowace al'umma duk mai tsoronsa, mai kuma aikata adalci, abin karɓuwa ne a gare shi.
kwiintlanga zonke, lowo umoyikayo, asebenze ubulungisa, wamkelekile kuye.
1.208349
"Ya Uba na sama, don Allah ka taimake mu a lokacin da muke buƙata.
"Bawo waseZulwini, nceda usincede ngexesha lethu lesidingo.
1.208223
""Idan muka gaske fahimci Mass, za mu mutu
""Ukuba ngokwenene ukuqonda Mass, siya kufa
1.207981
Su Wa Suke Yi wa Mutanen Allah Ja-gora a Yau?
Bobani Abarhola Abantu BakaZimu Namhlanjesi?
1.207467
Duk da haka, kada ku yi farin ciki da cewa, kun sha ƙarfin ruhohi, amma ku yi farin ciki, domin an rubuta sunayenku a sama."
Noko ke maningakuvuyeli oku, kokuba oomoya benithobele; vuyelani ke kanye okokuba amagama enu ebhaliwe emazulwini.
1.207451
Kamar yadda Yesu ya yi alkawari, "waɗanda suna cikin kabarbaru za su ji murya [Kristi], su fito kuma" ta wajen tashin matattu.
Njengoko uYesu wathembisayo, 'abo bakumangcwaba enkumbulo baya kuliva ilizwi [likaKristu] baze baphume' ngokuthi bavuke.
1.207384
Kuma suka ci, kuma har yanzu akwai sauran, bisa ga maganar Ubangiji.
Badla ke, kwaye bekukho ezingakumbi, Ngokuvumelana nelizwi leNkosi.
1.207077
Shigo, ku sha tare da mu!
Ngena, usele nathi!
1.20707
Zai koya wa masu tawali'u hanyoyinsa.
Abafundise abalulamileyo iindlela zakhe.
1.207034
A cikin shakka da baƙin ciki: gaya mani.
Ekuthandabuzekeni kwam kunye nosizi: ndixelele.
1.206525
Amma muna roƙon jinƙansa da roƙonsa: miƙa hannunka mai haske ga waɗanda ba su da lafiya, masu wahala, rashin tabbas da iyakancewa.
Kodwa sibhenela kwinceba yakhe kwaye simcele: athabathe isandla sakho esikhanyayo kwabo bagulayo, abava iintlungu, ukungaqiniseki kunye nokusikelwa umda.
1.206433
Ina son wannan ra'ayin, Tiffany!
Ndiyawuthanda lo mbono, Tiffany!
1.206241
Zan yi masa mataimaki, a matsayin mai dacewa da shi.
Ndiza kumenzela umncedi oza kuba ngumphelelisi wakhe."
1.206093
8 Bulus ya bayyana yadda mutanen da ke rayuwa a kwanaki na ƙarshe za su riƙa bi da juna.
8 UPawulos wachaza indlela ababeza kuphathana ngayo abantu ngemihla yokugqibela.
1.205956
Amma Yesu ya ce, "Wani ya taɓa ni, na san cewa iko ya fita daga wurina."
Uthe ke uYesu, Ukho ondichukumisileyo; kuba mna ndiyawazi amandla aphumileyo kum.
1.205636
Ba ni da wani Facebook Page for my kasuwanci.
Andinayo i Page Facebook for ishishini lam.
1.205561
Bai kamata mu yanke hukunci ba: "Kai wane ne har da za ka ga laifin baran wani?
Akufuneki sigwebe: "Ucinga ukuba ungubani le nto ude ugwebe isicaka somnye umntu?
1.205319
Iyayena sun yi tafiya zuwa kilomita da dama don ganin ni.
Abazali bam bahamba ngeekhilomitha eziliqela baye beza kundibona.
1.204953
6Dukansu biyu kuwa masu adalci ne a gaban Allah, suna kuma bin umarnan Ubangiji da farillansa duka da halin rashin zargi.
Bebengamalungisa ke bobabini emehlweni kaThixo, behamba ngayo yonke imithetho nemimiselo yeNkosi, bengenakusoleka.
1.204819
Gama mun san shi, wannan wanda ya ce, "Ramuwa tawa ce; zan rama." da kuma, "Ubangiji zai yi wa mutanensa hukunci."
kuba siyamazi lowo watshoyo ukuthi, impindezelo yeyam, kuya kubuyekeza mna, itsho inkosi. kananjalo wathi, inkosi iya kubagweba abantu bayo.
1.204817
Kada ku ji tsoro, Ubangiji yana tare da ku.
Ungasabi, uthixo Nathi.
1.204705
Sun zama mataimakan 'ya'yan Lutu.
Bangabancedisi boonyana bakaLote.
1.204433
Kuma sarki zaiyi sarauta, kuma zai zama mai hikima.
Kwaye ukumkani uya kulawula, Uya kuba sisilumko naye.
1.204318
Waɗannan Ɗaliban Littafi Mai Tsarki sun kasance da ƙwazo!
Babekhuthele ngokwenene aba Bafundi BeBhayibhile!
End of preview. Expand in Data Studio

Hausa-Xhosa_Sentence-Pairs Dataset

This dataset contains sentence pairs for African languages along with similarity scores. It can be used for machine translation, sentence alignment, or other natural language processing tasks.

This dataset is based on the NLLBv1 dataset, published on OPUS under an open-source initiative led by META. You can find more information here: OPUS - NLLB-v1

Metadata

  • File Name: Hausa-Xhosa_Sentence-Pairs
  • Number of Rows: 627718
  • Number of Columns: 3
  • Columns: score, Hausa, Xhosa

Dataset Description

The dataset contains sentence pairs in African languages with an associated similarity score. Each row consists of three columns:

  1. score: The similarity score between the two sentences (range from 0 to 1).
  2. Hausa: The first sentence in the pair (language 1).
  3. Xhosa: The second sentence in the pair (language 2).

This dataset is intended for use in training and evaluating machine learning models for tasks like translation, sentence similarity, and cross-lingual transfer learning.

References

Below are papers related to how the data was collected and used in various multilingual and cross-lingual applications:

[1] Holger Schwenk and Matthijs Douze, Learning Joint Multilingual Sentence Representations with Neural Machine Translation, ACL workshop on Representation Learning for NLP, 2017

[2] Holger Schwenk and Xian Li, A Corpus for Multilingual Document Classification in Eight Languages, LREC, pages 3548-3551, 2018.

[3] Holger Schwenk, Filtering and Mining Parallel Data in a Joint Multilingual Space ACL, July 2018

[4] Alexis Conneau, Guillaume Lample, Ruty Rinott, Adina Williams, Samuel R. Bowman, Holger Schwenk and Veselin Stoyanov, XNLI: Cross-lingual Sentence Understanding through Inference, EMNLP, 2018.

[5] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Margin-based Parallel Corpus Mining with Multilingual Sentence Embeddings arXiv, Nov 3 2018.

[6] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Massively Multilingual Sentence Embeddings for Zero-Shot Cross-Lingual Transfer and Beyond arXiv, Dec 26 2018.

[7] Holger Schwenk, Vishrav Chaudhary, Shuo Sun, Hongyu Gong and Paco Guzman, WikiMatrix: Mining 135M Parallel Sentences in 1620 Language Pairs from Wikipedia arXiv, July 11 2019.

[8] Holger Schwenk, Guillaume Wenzek, Sergey Edunov, Edouard Grave and Armand Joulin CCMatrix: Mining Billions of High-Quality Parallel Sentences on the WEB

[9] Paul-Ambroise Duquenne, Hongyu Gong, Holger Schwenk, Multimodal and Multilingual Embeddings for Large-Scale Speech Mining, NeurIPS 2021, pages 15748-15761.

[10] Kevin Heffernan, Onur Celebi, and Holger Schwenk, Bitext Mining Using Distilled Sentence Representations for Low-Resource Languages

Downloads last month
9

Collection including michsethowusu/hausa-xhosa_sentence-pairs